Jihar Legas a baya bayan nan na fama da rugujewar gine-gine, inda a yau ma wani gini mai hawa uku ya sake rugujewa a yankin Mushin dake jihar. Raho...
Wani mutum ya mutu a sakamakon rushewar gini da ya auku da sanyin safiyar yau a karamar hukumar Birniwa ta jihar Jigawa. Jami’in hulda da jam...
Wata katanga da ta rufta a wata makarantar Covenant Point Academy da ke Ajose Street, a unguwar Amukoko a jihar Legas, ta yi sanadin mutuwar yara biyu...
Rugujewar gine-gine a biranen Abuja, Legas, da Fatakwal ya fara kamari tun shekarar da ta gabata, inda a tsawon watanni goma aka sami rushewar gi...