Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ki amincewa da neman belin Tigran Gambaryan, jami’in kamfanin cryptocurrency, Binance a ranar Juma&rsqu...
Jami’an Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati, EFCC na shiyya Uyo sun kama wasu mutane biyu da ake zargi da yin sana&rsquo...
Sabbin bayanan da hukumar kwastam ta Najeriya NCS ta fitar ya nuna cewa farashin canji na kudaden harajin shigo da kaya ya karu da N38 daga N1492/$ zu...
Babban Bankin Najeriya ya amince da siyar da karin dala 10,000 zuwa ga yan kasuwar chanji BDCs 1,583 a fadin kasar don magance karancin ta a kasuwa. ...