Geng Quarong, ɗan ƙasar China da ake zargi da kashe budurwarsa mai shekaru 23, UmmuKulsum Sani a Kano, ya musanta aikata laifin. A ranar Al...
Wata kotun majistare da ke zamanta a Kano ta bayar da umarnin tsare wani dan kasar China Geng Quanrong bisa kisan kai. Quanrong, wanda ake zargi da...