‘Yar asalin kasar Najeriya mazauniya Kanada Khadijah Haliru, ta zama zakara a zaben kansila da aka gudanar a garin Ingersoll a gundumar Oxford a...
Gwamnatin kasar Canada ta sanar da bayar da tallafin dala miliyan uku ga gwamnatin jihar Bauchi domin bunkasa harkokin mata a bangaren kiwon lafiya. ...