Rundunar ‘yan sandan jihar Kano a ranar Asabar din da ta gabata ta ce ta kama sama da mutane 300 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a ci...
Jami’an Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta damke Daraktan Kudi da Akanta na Hukumar raya Neja Delta (NDDC), Mi...
Wata Kotun Majistare da ke zamanta a Kano ta bayar da umarnin tsare wani malami mai suna Sukairaj Kabir mai shekaru 38 a gidan gyaran hali bisa zargin...
Shugaban Hukumar Hisba ta Kano, Dr. Haruna Muhammad Ibn Sina ya tabbatar da samun hatsaniya tsakanin jami'an hukumar ta da wasu matasa yayin kokar...
Rundunar ‘yan Sandan Jihar Kano ta ce ta gano gawar wasu mutum biyu, mace da namiji a kujerar bayan wata mota kirar Sienna, a kan titi...
Hukumar tsaro ta farin kaya, DSS ta kama mutane uku da ake zargin ‘yan wata kungiyar gungun barayi ne da suka kware wajen bin mutane banki, sann...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta kama wani dan sanda mai mukamin sufeto biyo bayan riko hannun wata mata da yayi a bakin titin a daren Juma...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano tace tana cigaba da bincike domin ceto tsohon Janar Manaja na hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa, NPA Alhaji...