Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa, (NAFDAC) a karshen mako ta fara daukar matakin dakile duk wasu masana'antun da masu rarraba ...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta kama Ganda mai yawan tan 120 da kudin ta ya kai sama da N25m a Legas. Hu...