Hukumar kashe gobara ta jihar Kaduna ta bayyana cewa akalla gobara 20 ne aka samu da kuma mutuwar mutum daya a cikin watan Agusta a fadin jihar. Da...
Hukumar kashe gobara ta Kani ta tabbatar da rasuwar wani matashi, Ammar Ibrahim mai shekaru ashirin da biyar bayan ya fada wani ruwa dake garin Tattar...
Hukumar kashe gobara ta Kano ta tabbatar da ceto wasu mutum takwas da raushewar ginin kasuwar waya ta Beirut ta rutsa da su. Ta cikin wata sanarwa ...
Wata mummunar gobara da ta tashi bayan arangamar wasu motoci a Kano ta janyo asarar rayukan mutane uku. Hukumar kashe gobara ta jihar, ta bakin kak...