Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta sanya jihohin Gombe, Bauchi, Adamawa, Borno, Yobe, Katsina, Sokoto, jigawa, da kuma Kano cikin jerin sun...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, NiMet, ta yi hasashen gajimare da tsawa a fadin kasar daga ranar Litinin zuwa Laraba. Kamar yadda hukumar ta&nb...