Geng Quarong, ɗan ƙasar China da ake zargi da kashe budurwarsa mai shekaru 23, UmmuKulsum Sani a Kano, ya musanta aikata laifin. A ranar Al...
A ranar Talata ne wata babbar kotun jihar Kano ta umarci gwamnatin jihar da ta samar da mai fassara ga dan kasar China Geng Quangrong mai shekaru 47 d...
Wata kotun majistare da ke zamanta a Kano ta bayar da umarnin tsare wani dan kasar China Geng Quanrong bisa kisan kai. Quanrong, wanda ake zargi da...
Kungiyar 'yan China mazauna kasar Najeriya, CBCAN, karkashin jagorancin Mike Zhang, ya yi Allah-wadai da kisan Ummulkulthum Buhari (Ummita) da wan...