Dan takarar gwamnan a tutar jami’ar APC na jihar bauchi, Air Marshal Sadiq Abubakar mai ritaya ya nesanta kan sa da wata takarda da ake rabawa a...
Sakamokon dogayen layuka a gidajen man fetur dake garin Bauchi wanda karancin man fetur ya jawo, Majalisar dokokin jihar ta nuna damuwarta. Yayin w...
Wata motar sintiri ta hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC) ta kashe mutane biyu tare da raunata wasu biyar a Jihar Bauchi. Hakan ya faru ne lokaci...