Hukumar zabe ta Kasa, INEC tace ta soke rajistar mutum miliyan 2 da dubu dari bakai da aka tabbatar sun yi rajista fiye da sau daya. Shugaban hukum...
Hukumar wayar da kai ta kasa, NOA, ta ce lokaci yayi da ‘yan siyasa da sauran magoya bayan jam’iyyu zasu tsaftace kalamansu. Wannan na ...
Gabanin kidayar da za a gabatar a shekarar 2023, hukumar kidaya ta kasa NPC, ta ba da tabbacin yin aiki hannu da hannu da masu bukata ta musamman. ...
Jam’iyyar adawa ta PDP ta musanta batun za ta fitar da dan takarar shugaban kasa a 2023 ga wata shiyya a kasar nan. Sakataren yada labarai na...