Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama jami'an da ke kula da tsaron tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello. An kama ADC din tar...
An kama wasu mutane hudu da ake zargi da laifin kashe wata mata mai shekaru 45 a Ibadan, jihar Oyo. Rundunar ‘yan sandan jiha...
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ayyana ranar 7 ga watan Afrilu a matsayin ranar ‘yan sanda ta kasa a Najeriya. Tinubu wanda mat...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta cafke mutane 46 da ake zargi da hannu a rikicin kungiyar asiri a jihar. A cewar rundunar ...
Rundunar ‘yan sandan Akwa Ibom ta cafke wani mutum mai suna Inyangake James Peter dan shekara 40 bisa laifin kashe mahaifiyarsa mai shekaru 70, ...
Babban Sufeto Janar na ‘yan sanda, Usman Baba ya amince da nada Olukayode Egbetokun a matsayin sabon mataimakin sufeto Janar na shiyya 7, dake A...
Kakakin ‘yan sandan jihar Legas, Benjamin Hundeyi, a safiyar yau Talata, ya tabbatar da cewa dan mawaki Davido, Ifeanyi ya rasu. La...
Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta kama wata matar aure mai suna Fatima Abubakar bisa zargin kashe mijinta, Goni Abbah da guba. Matar wadda batafi...
Wata babbar mota ta murƙushe matafiya uku har lahira tare da raunata wasu a wani hatsarin da ya afku a unguwar Obada da ke Abeokuta, babban birnin ji...
An kuɓutar da mutane 11 ciki har da wani yaro ɗan shekara daya daga hannun ƴan bindiga bayan wani gagarumin aikin ceto da aka yi a dajin Gando da k...
A wani samame da hukumar INTERPOL ta jagoranta ta kai ga kama wasu mutane 75 da ake kyautata zaton suna da alaka da wata kungiyar damfarar...
Akalla mutane biyu ne suka mutu sakamakon rikicin fili da ya barke tsakanin Fulani da Kambari a garin Salka da ke karamar hukumar Magama a jihar Neja....
Rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta tabbatar da cafke wasu mutane biyu da suka kashe wani yaro mai sati uku a duniya a Jihar. Rundun...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta ce ta kama wani matashi dan shekara 23 mai suna Edward Okache, wanda ake zargi da yin karyar an sace shi, ind...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Oyo ta cafke wasu mutane hudu da ake zargi da kashe wata budurwa ‘yar shekara 18 mai suna Eniola a makon jiya ...