Sojojin Najeriya na Operation Hadin Kai sun kashe 'yan ta'addan ISWAP 31 tare da kama wasu 70 a jihar Borno. Kakakin hedkwatar tsaro Musa D...
Jami’an tsaro da suka hada da sojojin Najeriya da na hukumar shige da fice da kuma ‘yan sandan Najeriya sun cafke wasu jami’an jabu ...
Lauyan kare hakkin bil Adama, Mista Femi Falana, SAN, a jiya, ya yi zargin kona wani jirgin danyen mai da sojoji suka yi, inda ya bayyana shi a matsay...
Mukaddashin kwamandan sashi na uku na Operation Lafiya Dole da rundunar hadin gwiwa ta kasa da kasa, birgediya Abdulsalam Abubakar, yayi wa sojoji ado...
Sojojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai sun dakile wani hari da 'yan ta'addan Boko Haram suka kai a jihar Borno. ‘Yan ta&rsq...
Sojojin Najeriya na Operation Hadin Kai sun aika ‘yan ta’adda da dama lahira a cikin makonni biyu da suka gabata a yankin Arewa maso Gabas...
Dakarun ‘Operation Forest Sanity’ sun yi nasarar ragargazar ‘yan bindiga da ba a tantance adadin su ba a kananan hukumomin Chikun da...
Wata kungiya mai rajin kawo ci gaban matasa, Northern Youth Network, ta yabawa sojojin Najeriya bisa nasarorin da suka samu a yunƙurin kawo ƙarshen ...
Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) ta bukaci a yi adalci kan kisan da aka yi wa wani shahararren malamin addinin Islama, Sheikh Goni Aisami na jihar...
Sojoji dari biyu da arba'in da uku (243) ne zasu ajiye aiki bisa dalilai na rashin lafiya da buƙatu na kashin kai. Wani rahoto da jarida...
Sojojin Najeriya sun samu nasarar turmushe 'yan bindiga a maboyar su da ke karamar hukumar Chikun na jihar Kaduna. Sojojin sun kuma kubutar da ...
Wasu ‘yan ta’adda sun kai hari a wani shingen binciken sojoji da ke kusa da Zuma Rock a jihar Neja inda suka kashe wasu jami’ai. ...
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da kashe 'yan ta'addar Boko Haram 42 a yankin Arewa maso Gabashin kasar cikin makonni biyu da suka gabata....
Rundunar sojin Najeriya ta samu nasarar kawar da 'yan ta'adda 82 a jihar Zamfara. Rundunar ta yi wa ‘yan ta’addan ruwan bama-ba...
Biyo bayan wani fada da ya barke tsakanin jami'an 'yan sandan Najeriya da sojoji a hanyar Numan a jihar Adamawa, soja daya ya mutu. Fadan d...