Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya amince da nadin Salihu Baba Alkali a matsayin shugaban hukumar tattara kudaden shiga na jihar Gombe. ...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayyana shirin gina tashar samar da wutan lantarki daga hasken rana mai karfin Megawatt 250 a jihar. ...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya taya al’ummar musulmi murnar zagayowar ranar Maulidi ta 2022. Gwamna Yahaya ya yi kira ga al&r...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya ziyarci iyalan marigayi dattijon jihar, Hassan Muhammad Santana domin ta'aziyyar rasuwar sa. Gwa...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya kafa kwamitin riko na gudanar da aikin cibiyar masana'antu na jihar. Cibiyar masana'antun da...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayyana jimamin sa game da rasuwar Sarkin Funakaye, Alhaji Mu'azu Muhammad Kwairanga. Gwamnan wa...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya jaddada kudirin sa na inganta ilimi a lokacin da ya ziyarci kwalejin ilimi da nazarin shari’a ta ...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya amince da daukar malamai 1000 aiki a jihar. Hukumar Kula da Malamai ta Jihar Gombe ce za ta dauki al...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya raba wa matasa a jihar Keke Napep guda dubu daya. Gwamnan ya ce an tallafawa matasan da Keke N...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a jihar Gombe ta zargi Sanata Mohammed Danjuma Goje da yin zagon kasa ga yunkurin shiryawa d...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki ta kafa wasu kananan kwamitoci 20 a shirye-shiryen gudanar da babban taron ta na kasa a wata...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya bawa matasa 500 ayyuka daban-daban domin rage zaman banza. Gwamnan ya saka matasan cikin shirin gwam...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya yi kira da a tallafa wa zaurawa da wadanda suka rasa mazajen su a hanyar neman zaman lafiya. Gwamnan...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya gabatar da kasafin kudi na naira biliyan 154.6 na shekarar 2022. Gwamnan ya gabatar da kasafin ne a ...
A yau ne gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2022 ga majalisar dokokin jihar. Ana sa ran gabatar da k...