Rundunar sojin ruwan Najeriya ta lalata haramtattun matatun man fetur 60 a yankin Niger Delta a tsakanin watan Janairu zuwa Afrilu na shekarar 2024.&n...
Gwamnatin jihar Katsina ta rufe gidajen mai guda uku da ake zargi da sayarwa ‘yan ta'addan da suka addabi yankin man fetur. Kwamiti...
Gwamnatin tarayya ta amince da bukatun masu matatun man fetur kamar su Dangote Refinery da Petrochemical Plant da sauran masu matatun mai a kasar nan ...
Karamin ministan albarkatun man fetur Timipre Sylva yace Najeriya na asarar akalla gangar danyen mai 700,000 ga barayi a kullum. Ministan ya ...
Lauyan kare hakkin bil Adama, Mista Femi Falana, SAN, a jiya, ya yi zargin kona wani jirgin danyen mai da sojoji suka yi, inda ya bayyana shi a matsay...
Kwamitin wucin gadi na majalisar wakilai kan harkokin da suka shafi amfani da man fetur sun fara tantance yawan man fetur din da ake amfani da shi a k...
Kungiyar masu dillancin man fetur ta kasa, IPMAN ta sanar da janye batun siyar da litar mai daga naira 180 zuwa sama. A zantawar sa da manema Labar...
Gwamnatin tarayya ta ce zata biya ‘yan kasan nan alawus din sifiri da zarar an cire tallafin man fetur. Ministan Kudi, Hajiya Zainab Ahmed ce...
Sakamokon dogayen layuka a gidajen man fetur dake garin Bauchi wanda karancin man fetur ya jawo, Majalisar dokokin jihar ta nuna damuwarta. Yayin w...