Gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku ya ce ba zai biya malaman jami’ar jihar Taraba da ke yajin aiki a karkashin kungiyar malaman jami’o&rs...
Kwamitin yaƙin neman zaɓen Gwamnan Bwacha ta buƙaci magoya bayanta da sauran jama’a da su kwantar da hankalinsu, bayan soke zaɓen fidda gwan...
Ambaliyar ruwa ya lalata wasu gonakin shinkafa a kananan hukumomi biyar na jihar Taraba da ke da nisan sama da kilomita 250 a kan iyakokin jihohi...
Gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku ya caccaki ‘yan majalisar dokoki daga jihar da suke yi ikirarin ayyukan gwamnatin tarayya a matsayin nasu. ...
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, ya ce bayanai sun nuna cewa jariri daya na mutuwa sakamakon cutar tetanus a duk minti ...
Gwamnatin jihar Taraba ta ce za ta mayar da dukkanin kamfanoninta hannun 'yan kasuwa domin gina wasu sabbi. Manajan Daraktan Hukumar Zuba Jari ...
Rundunar ‘yan sanda ta tabbatar da cafke wani da ake zargin mai kera bam ne a jihar Taraba. An kama wanda ake zargin ne a ranar Laraba a Tell...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a wani masallaci a jihar Taraba inda suka kashe daya tare da yin garkuwa da wasu bakwai. ‘Yan bindigan s...
An kori shugabannin jam'iyyar APC na jihar Taraba sakamakon hukuncin da wata kotu ta yanke a jihar. Alkalin babbar kotun tarayya da ke zama a J...
Barkewar cutar kwalara a yankin Jen-Ardido da ke karamar hukumar Karim Lamido a jihar Taraba tayi sanadiyar mutuwar mutum daya da kwantar da 13. &n...
A ranar Laraba ne wasu da ake zargin sojojin Ambazoniya suka kai hari karamar hukumar Takum ta jihar Taraba. Maharan sun shigo ne daga jamhuriyar K...