Gwamnatin jihar Kwara ta bayar da umarnin rufe mayankar da ke kasuwar Mandate a Ilorin, karamar hukumar Ilorin ta yamma har zuwa ranar Laraba. &nbs...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta cafke mutane 46 da ake zargi da hannu a rikicin kungiyar asiri a jihar. A cewar rundunar ...
Hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC) a jihar Kwara ta bayyana cewa hadurran mota a jihar sun kashe mutane akalla 30. Hakan ya fito ne daga bakin k...
Biyo bayan farmakin da wasu ‘yan bindiga suka kai a unguwar Aseyori da ke yankin Alagbado a jihar Kwara, an sace yara biyu. A cewar rahoto, &...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kwara, Paul Odama ya tabbatar da sace wani dan sanda mai suna ASP Abdulmumini Yusuf a jihar da wasu ‘yan bin...
Wasu yara guda biyu sun tsere daga hannun masu garkuwa dasu, bayan suka buƙaci a biya Naira milliyan 10 a jihar Kwara. Yaran masu suna Jamiu da Sa...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta tabbatar da mutuwar wani yaro dan shekara goma sha biyu da dan uwan sa ya harbe yayin da yake gwada ingancin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta ce jami’anta sun cafke wani likita mai suna Adio Adeyemi, na babban asibitin Kaiama bisa zargin yin ga...
Wasu ƴan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun yi garkuwa da basaraken gargajiyar Owa-Onire da ke gundumar sanata ta Kudu a jihar Kwara tare da mat...
Hukumar kashe gobara dake jihar Kwara ta sanar da gano gawarwaki guda biyu biyo bayan faɗawar wata mota cikin kogin. Motar ta faɗa ne a kogin dak...
Jigajigan jam’iyyar APC a jihar Kwara ta Kudu sun bayyana rashin jin dadin su kan cire sunayen mambobin shiyyar daga cikin majalisar yakin neman...
Shugaban kwamitin majalisar dattijai kan harkokin kiwon lafiya, Dakta Ibrahim Oloriegbe, a ranar Asabar din da ta gabata ya ce kasar nan za ta yi kyau...
'Yan bindiga sun saki babban Limamin cocin Anglican na Jebba dake jihar Kwara, Reverend Aderogba Adeyinka, da matarsa da direbansa. '...
Daliban makarantun sakandire a jihar Kwara na shirin wakiltar Najeriya a gasar muhawara ta makarantu ta duniya a kasar Netherlands a wannan shekarar. ...