Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya (AGF) kuma Ministan Shari’a, Prince Lateef Fagbemi, SAN, ya yi kira ga tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ...
Jam’iyyar ADC reshen jihar Kogi ta dakatar da shugaban jam’iyyar na jihar, Kingsley Temitope Oggah bisa zargin almubazzaranci da kudade da...
Kwamitin tsaro na kasa (NSC) karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin bude kamfanin siminti na Dangote da ke Obajana a ...
Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya bayar da umarnin rufe kamfanin siminti na Obajana cikin sa'o'i 48. Jaridar DAILY NIGERIAN ta r...
Wata gobara da ta tashi da sanyin safiya ta ƙone harabar majalisar dokokin jihar Kogi dake unguwar Crusher a Lokoja. Gobarar ta ratsa rufin dakin ...
Aƙalla ma’aikata bakwai ne suka mutu a kamfanin siminti na Dangote sakamakon rikici akan filin kamfanin. Rikicin ya faru ne a ranar Laraba d...
Aƙalla mutane shida ne, ciki har da wani ƙaramin yaro, aka sanar sun mutu sakamakon ambaliyar ruwa da ta mamaye daukacin karamar hukumar Ibaji ta ji...
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ’yan fashi da makami ne sun kai farmaki Cocin New Life Gospel da ke Sariki-Noma da ke wajen Lokoja, babban...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi kira ga hadin kan ‘yan Naj...
Kungiyar likitocin Najeriya (NMA) reshen jihar Kogi ta koka kan matsalar tsaro a jihar, inda ta kara da cewa mambobin kungiyar suna tserewa don gudun ...
Hukumar EFCC ta cafke wani dan bautan kasa da wasu mutane 18 da ke damfarar yanar gizo wanda aka fi sani da ‘yahoo-yahoo’. Jami’a...
Shugaban Jam’iyyatu Ansariddeen (Attijaniyya) na Kasa, Khalifa Muhammad Sanusi ll, ya ‘yan Najeriya nan da su tabbatar an ...