Wani fasto mazaunin Kaduna Fasto Yohana Buru ya bayyana dalilin da ya sa yake gudanar da Mauludi tare da Musulmi a jihar. A cewarsa, akwai musulmin...
Kungiyar malaman makarantun sakandire (ASUSS) reshen jihar Kaduna Najeriya, ta bayyana cewa an kashe malamai sama da 10 a kananan hukumomin Kachi...
Kungiyar Cigaban Masarautar Birnin-Gwari, BEPU, ta bayyana cewa wasu mutane biyu da aka kashe a garin a ranar lahadi 'yan ta'addan haya n...
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i ya yi Allah-wadai da kisan wasu makiyaya da wasu gungun mutane suka yi. An kwace makiyayan ne a han...
Dakarun rundunar ‘Operation Forest Sanity’ sun ceto wasu mutane bakwai da aka yi garkuwa da su a wani samame da suka kai a kananan hu...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kaduna ta bayyana cewa akalla gobara 20 ne aka samu da kuma mutuwar mutum daya a cikin watan Agusta a fadin jihar. Da...
Wani manomi ya nutse a ruwa inda wasu mutum takwas suka tsira a hatsarin kwale-kwale a karamar hukumar Kabala Doki jihar Kaduna. Daily Trust ...
Dakarun ‘Operation Forest Sanity’ sun yi nasarar ragargazar ‘yan bindiga da ba a tantance adadin su ba a kananan hukumomin Chikun da...
Jami’in ‘yan sanda da aka yi garkuwa da shi a Birnin Gwari dake jihar Kaduna, a watan Yuni, a lokacin da yake magana a wayan 'yan uwan...
Wasu ‘yan ta’adda sun tare hanyar Birnin-Gwari zuwa Funtua a karamar hukumar Birnin-Gwari dake jihar Kaduna, inda suka kashe mutane biyu t...
Rundunar sojin sintiri karkashin jagorancin babban kwamandan runduna ta daya ta Najeriya (1 Div.), Manjo Janar Taoreed Lagbaja, ta yi nasarar kashe da...
Direbobin Keke Napep sun koka kan yawan karbar haraji da kungiyoyin sufuri da gwamnati ke tallafawa a jihar Kaduna ke yi. Direbobin da suka koka ya...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya (NEMA), ta bayyana cewa garuruwa 225 na jihohin Kano da Jigawa ne ambaliyar ruwa ta shafa daga watan Yuli ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da cafke wani dan bindiga tare da kwato bindigu kirar AK-47 da AK-49 cike da alburusai a jihar. ...
Gwamnatin jihar Kaduna ta yaba wa kokarin da Sojoji su ka yi wajen fatattakar Sansanin 'yan bindiga dake Rafin dawa a Jihar. Sojoji sun k...