Kungiyar lauyoyin mata ta kasa da kasa, FIDA reshen jihar Imo, ta bukaci gwamnati a dukkan matakai da su samar da matakan da za su kara tabbatar da ka...
Joel Udenkwo, sarkin garin Isiala Umudi, da ke karamar hukumar Nkwere ta jihar Imo, wanda aka yi garkuwa da shi ranar Juma’a, ya bayyana yadda y...
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe wani makanikin mota a mahadar kasuwar Nkwo Orji da ke kan titin Owerri-Okigwe, a jihar I...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ebonyi ta tabbatar da rahoton yin garkuwa da basaraken yankin Isu da ke karamar hukumar Onicha ta jihar, Cif Ambrose ...
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya NSCDC ta kama wasu mutane bakwai da ake zargi da cirewa da sayar da shingayen tituna a jihar Imo. Kwamandan r...
Kwamishiniyar harkokin mata da kananan yara a Zamfara, Hajiya Rabi Shinkafi, ta ajiye mukamin ta domin karbar makamncin mukamin a jihar Imo. ...
Jami'an tsaro sun yi nasarar ceto wani basarake da aka yi garkuwa da shi a makon da ya gabata a jihar Imo. A ranar Lahadi ne aka sace...
A safiyar Alhamis ne 'yan bindiga suka yi garkuwa da wani basarake mai suna Eze Damian Nwaigwe a masarautar Mbutu dake jihar Imo. ‘Yan bi...
A wani hari da 'yan bindiga suka Kai ofishin 'yansanda dake Arondizuogu da ke karamar hukumar Ideato ta Arewa a jihar Imo, sun kashe wani dans...