Gwamnatin kasar Canada ta sanar da bayar da tallafin dala miliyan uku ga gwamnatin jihar Bauchi domin bunkasa harkokin mata a bangaren kiwon lafiya. ...
Wani hatsarin mota da ya afku a jihar Bauchi, ya halaka mutane 11 yayin da wasu da dama suka jikkata a ranar Asabar. Hatsarin ya afku ne a ƙauyen ...
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya 'yanta fursunoni 153 da ke zaman gidan yari akan kananan laifuka daban-daban. A matsayin tallafi, ...
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya bayyana cewa Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya kasance fitila cikin gwamnonin Najeriya da dabarun j...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya kai ziyarar ta'aziyya ga gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed bisa rasuwar dan uwan sa. Marigayin, ...
Hukumar kula da yiwa kasa hidima ta NYSC reshen jihar Bauchi, a yau Alhamis ta bayyana cewa mutane hudu na Batch C stream 1 na ...
Babban Darakta Janar na Hukumar Kare Muhalli ta Jihar Bauchi (BASEPA), Ibrahim Kabir ya tabbatar da mutuwar mutane uku sakamakon ambaliyar ruwa a jiha...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Bauchi (SEMA) ta ce ambaliyar ruwa ta yi barna sosai a cikin jihar. Sakamakon ambaliyar ruwan, gidaje da g...
Al’ummar jihar Bauchi sun bayyana jin dadin su kan yadda aka dawo da zirga-zirgar jirgin kasa a cikin jihar. Mazauna yankin da suka bayyana j...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta samu nasarar ceto wasu mutane uku da aka yi garkuwa da su a karamar hukumar Toro ta jihar. Rundunar &lsq...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen za a yi ruwan sama kamar da bakin kwarya na kwanaki hudu a jihar Bauchi tare da wasu jihohi ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta tabbatar da cafke wasu mutane tara da ake zargi da yin garkuwa da mutane, tare da kashe wasu biyu. Rundu...
Ƴan sanda a jihar Bauchi sun gano wata yarinya ‘yar shekara 17 mai suna Mildred Ebuka da ta bace a ranar Alhamis yayin da take gudanar da wani taro...
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta sanya jihohin Gombe, Bauchi, Adamawa, Borno, Yobe, Katsina, Sokoto, jigawa, da kuma Kano cikin jerin sun...
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya amince da sake nada Barr. Ibrahim Muhammad Kashim a matsayin Sakataren Gwamnatin Jihar (SSG). Sake nadin ya ...