Mataimakin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Kashim Shettima, ya bayyana dan takarar shugaban kasa na jam&...
Babban taron jam’iyyar APC da ya gudana a Kano a ranar Litinin ya rikide zuwa rikici yayin da sa'insa ya kaure tsakanin shugaban masu rinjay...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu ya bayar da gudunmawar Naira miliyan 20 ga cocin St. Francis Catholic Church Otuk...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC mai mulki, Asiwaju Bola Tinubu ya ce ya yafewa mataimakin shugaban ƙasa Yemi Osinbajo. Tinubu y...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC mai mulki, Bola Tinubu, ya bayyana ƙudurinsa na sake tsarin tarayyar Najeriya ta yadda ko wani yan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci taron ƙaddamar da kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban kasa na jam’iyyar APC. Taron yanzu...
An cire sunan tsohon gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola daga cikin tawagar yakin neman zabe na jam'iyyar APC mai mulki. Haka za...
Jam’iyyar mai mulki ta APC ta ce ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar, zai wargaza Najeriya tare da hadda...
Tsohon sakataren gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa ya fice daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa jam’iyyar PDP mai adawa. Mista Inuwa...
Jam’iyyar APC reshen jihar Adamawa a ranar Asabar ta ce za ta daukaka kara kan hukuncin da kotu ta yanke na dakatar da ita daga tsayar da dan ta...
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) da kungiyoyin farar hula a karkashin inuwar Alliance for Good Governance sun bukaci da a gaggauta gur...
Jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta ce halaccin ɗaukar nauyin takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC ya saɓawa doka kamar yadda...
Jam’iyyar Labour ta yi Allah-wadai da matakin da gwamnatin tarayya ƙarƙashin jagorancin shugaban Buhari ta ɗauka na amincewa da rijistar kish...
Shugaban jam’iyyar APC mai mulki ta ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu ya ce jam’iyyar za ta sha kaye a zaɓen shugaban ƙasa a 2023 ba tare da...
Ƙaramar ministar babban birnin tarayya Abuja, Ramatu Aliyu, ta bada tabbacin cewa ayyukan alheri na gwamnatin shugaba Buhari za su ci gaba da wanzuwa...