Shugaban Hukumar farin kaya Ahmed Audi ya bayyana cewa an sallami 15 daga cikin jami’an su sannan kuma an rage ma wasu daga cikin su matsayi. ...
Hukumar tsaron farin kaya ta kasa NSCDC, za ta baza jami’anta 30,000 domin tabbatar da zaman lafiya yayin babban zabe mai zuwa na 2023.  ...
Babban kwamandan hukumar tsaron farin kaya ta kasa NSCDC Ahmed Audi, ya ce an kafa tawagar mata domin samar da tsaro ga wasu makarantu 81,000 da aka g...
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (NSCDC) ta amince da bada lasisi ga wasu kamfanonin tsaro masu zaman kansu 1,200 tare da kashe rajistar sama da ...
Wani yaro dan shekaru goma ya nutse a cikin ruwa a karamar hukumar Buji ta Jihar Jigawa wanda hakan yayi sanadiyar mutuwar sa. Hakan na kunsh...
Babban kwamandan hukumar tsaron farin kaya ta kasa NSCDC, Dakta Ahmed Audi, ya yi alkawarin Ladabtar da duk wani jami’in da aka samu da hannu a ...
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, NSCDC, reshen jihar Jigawa, a yau Talata ta bayyana cewa mutane biyar sun jikkata sakamakon fashewar iskar gas ...
Rundunar hukumar tsaro ta farin kaya ta Civil Defense reshen jihar Neja, ta kama wani dalibi sakamakon yunkurin yin garkuwa da shugaban kwalejin ...
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya NSCDC ta kama wasu mutane bakwai da ake zargi da cirewa da sayar da shingayen tituna a jihar Imo. Kwamandan r...
Gwamnatin tarayya ta amince da siyan motocin aiki guda 52 na hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya NSCDC. Gwamnatin ta amince da kashe Naira 2,024,...
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, NSCDC, ta kama wani matashi mai suna Ahmad Abdussalam mai shekaru 22 da katin ATM 14 da layin waya 22 a jihar K...
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (NSCDC) ta kama wasu barayin shanu biyu a Zamfara. An kama wadanda ake zargin ne a ranar Litinin a tashar mas...