Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya taya sabon zababben shugaban kungiyar dalibai ta kasa (NANS), Kwamared Usman Umar Barambu murnar nasar...
Majalisar zartaswar jihar Gombe karkashin jagorancin gwamnan jihar, Muhammadu Inuwa Yahaya ta amince da kashe naira biliyan 10 domin gudanar da ayyuka...
Wakilan al’ummar garin Dwaja dake karamar hukumar Shongom a jihar Gombe sun yabawa gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya bisa ayyukan samar da ababen mo...
Gwamnatin jihar Gombe ta rufe dukkan kwalejojin fasahar kiwon lafiya masu zaman kansu 29 da ke jihar. Kwamishinan lafiya na jihar Gombe Dr Habu Dah...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya amince da daukar malamai 1000 aiki a jihar. Hukumar Kula da Malamai ta Jihar Gombe ce za ta dauki al...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya raba wa matasa a jihar Keke Napep guda dubu daya. Gwamnan ya ce an tallafawa matasan da Keke N...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya bawa matasa 500 ayyuka daban-daban domin rage zaman banza. Gwamnan ya saka matasan cikin shirin gwam...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya hada kai da kamfanin sadarwa na MTN domin inganta harkokin kiwon lafiya. Haɗin gwiwar ya zo ne tare...
Majalisar dokokin jihar Gombe ta amince da kasafin kudin shekarar 2022 na N154bn wanda gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya gabatar. An zartar da kasaf...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya yi kira da a tallafa wa zaurawa da wadanda suka rasa mazajen su a hanyar neman zaman lafiya. Gwamnan...