Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Jihar Gombe (SEMA), ta bayyana cewa ambaliyar ruwa ta lalata gidaje da shaguna 2,517 a yankuna 33 a jihar.  ...
Gwamnatin jihar Gombe ta sanya almajirai 1000 a cikin tsarin inshorar lafiya. Mataimakin gwamnan jihar, Dr Manassah Jatau ya ce an kirkiro da shiri...
Mammakon ruwan ya shafe babbar hanyar da ta haɗa Birninkudu, Malawa, Babaldu da jihohin Gombe da Bauchi a Jihar Jigawa, lamarin da haifar da tsaikon ...
Gwamnan Gombe Inuwa Yahya, ya ce gwamnatinsa ba za ta iya biyan sabon mafi karancin albashi na Naira dubu saba’in ga ma’aikatan jihar ba. ...
Gwamnatin Jihar Gombe ta sanar da shirinta na kafa Hukumar kula da masu bukata ta musamman. An amince da hakan ne bayan Majalisar Dokokin Jihar ta gud...
Yan Sanda sun kama wasu masu cudan takin zamani da kasa suna sayar wa manoma a Jihar Gombe. Da yake gabatar da wanda ake zargin a hedikwa...
Wata baƙuwar cuta ta ɓulla a ƙauyen Chessi da ke gundumar Kulani a yankin ƙaramar hukumar Balanga, inda ta kashe mutum 11 tare da kwantar wasu 30 ...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya amince da dakatar da dagacin garin Majidadi da ke yankin ƙaramar hukumar Akko, Mohammed Majidadi bisa ...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya kaddamar da sayar da takin zamani na shekarar 2024 kan rangwamen kashi 50%da nufin bunkasa noma a jiha...
Gwamnatin jihar Gombe ta rusa wasu haramtattun gine-gine da suka hada da gidajen Gala, gidajen karuwai da club marrasa lasisi a wurare daban-dabanba f...
Gwamnan Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya bukaci maniyyatan jihar da su kasance jakadu nagari. Yahaya wanda ya yi bankwana da maniyyatan a ranar Jum...
Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC a shiyyar Gombe, sun kama Zachariyya Muhammad bisa zargin cin zarafin ...
Sabon Kwanturolan Immigration a Gombe, E.O. Akinrinsola ya fara aiki a yau Litinin inda ya kuma yi alkawarin yin aiki tare da gwamnatin jihar domin am...
Gwamnan Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya bukaci ‘yan jarida a jihar da su yi taka-tsan-tsan don gujewa yasa labaran karya duba da irin kalubale...
Kamfanin dakon wutar lantarki na Najeriya, (TCN) ya tabbatar da cewa yan ta'adda sun lalata turakan wutar lantarki guda hudu da ke kan hanya Jos-G...