Dubunnan fursunonin da suka tsere daga gidajen gyaran hali na Najeriya za a sake kama su ko nan da shekara nawa ne. Ministan harkokin cikin gida&n...
A ranar Larabar ne kungiyar IS da ke yammacin Afirka (ISWAP) ta ce mambobinta ne suka kai hari a gidan gyaran hali na Kuje da ke Birnin Tarayya, Abuja...