Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa (FRSC) ta tabbatar da mutuwar mutane 16 da suka kone kurmus a wani hatsarin mota da ya auku a ranar Talata a Jihar Ondo...
Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa (FRSC) ta tabbatar da mutuwar mutane aƙalla 14 a yayin da wata tirela ta afka masu bayan halartar sallar Juma’...
Wani jami’in hukumar kiyaye haddura ta kasa FRSC, ya samu rauni a ranar Juma’a sakamakon bugeshi da wani direban mota yayi akan titin Osog...
Hukumar kiyaye afkuwar hadurra ta kasa FRSC, reshen jihar Kwara, ta gargadi direbobin manyan motoci da su daina ajiye motocin su a gefen titi. Kwam...
Hukumar kiyaye afkuwar hadurra ta kasa (FRSC) reshen jihar Kaduna, ta tabbatar da mutum daya ya mutu sannan uku sun samu raunuka a wani hatsarin mota ...
Wani hatsari da ya afku a mahadar Idogo dake kan titin Ilaro-Owode Yewa a jihar Ogun ya yi sanadin mutuwar mutane biyu. Haka kuma, ...
Hukumar kiyaye afkuwar hadurra ta kasa (FRSC) reshen jihar Ebonyi ta tabbatar da wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da ma’aikatanta biyu a h...
Aƙalla fasinjoji 13 ne suka ƙone ƙurmus a wani mummunan hatsarin da ya afku a kusa da unguwar Four Corners Enugu a daren Lahadi. Rahotanni sun b...
Hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC) a jihar Kwara ta bayyana cewa hadurran mota a jihar sun kashe mutane akalla 30. Hakan ya fito ne daga bakin k...
Wata babbar mota ta murƙushe matafiya uku har lahira tare da raunata wasu a wani hatsarin da ya afku a unguwar Obada da ke Abeokuta, babban birnin ji...
Wani hatsarin mota da ya afku a jihar Bauchi, ya halaka mutane 11 yayin da wasu da dama suka jikkata a ranar Asabar. Hatsarin ya afku ne a ƙauyen ...
Aƙalla Mutane 8 ne suka mutu yayin da wasu biyu suka samu raunuka sakamakon wani hatsarin mota da ya afku a jihar Filato ranar Asabar. Mai magana ...
Rahotanni sun ce mutane biyu sun kone kurmus yayin da wasu uku suka samu raunuka sakamakon fashewar wata tankar mai dauke da man fetur a unguwar Ilo A...
Wani bala’i ya afku a ranar Juma’a yayin da wata babbar mota ta murkushe wata mata mai juna biyu da karamar yarinya a hanyar Abeokuta zuwa...
Hukumar kare aukuwar haddura ta kasa ta bayyana cewa ma'aikatan ta basu fara amfani da makamai ba a yayin gudanar da Sintiri ko wasu aikace-aikace...