Jam’iyyar APC a Kaduna ta musanta ikirarin dakatar da tsohon gwamnan jihar Nasir el-Rufai dake yawo a kafofin sada zumunta. Salisu ...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya yi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya sauke duk wanda ya nada wanda ya kasa cika aikin sa. ...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce a halin yanzu gwamnatin tarayya na biyan tallafin man fetur fiye da na baya. El-R...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya caccaki gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, kan maganar da ya yi cewar...
Tsohon Dan majalisar dattawa a jihar Kaduna kuma jigo a jam’iyyar PDP, Sanata Shehu Sani, ya zargi gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna da...
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i ya jajantawa iyalan mutane 9 da aka kashe a harin jirgin kasa na Kaduna. Gwamnan ya bai wa iyalan k...
Aranar Lahadin da ta gabata ne gwamnatin jihar Kaduna ta bada umurnin tabbatar da tsauraran dokokin ci gaba da hana Almajirai, barace-barace da talla ...
RUNDUNAR SOJIN NAJERIYA TA TABBATAR DA MUTUWA SHUGABAN ISWAP ABU MUSA AL-BARNAWI Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da mutuwar Shugaban ISWAP Abu ...
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i ya yi tankade cikin gomnatin sa, tare da sanya sabbin mukamai ga wasu kwamishinoni da manyan jami&rsqu...
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i ya yi kira da a yi wa jihar da Najeriya addu'oi a cikin wadannan mawuyacin lokaci. Gomnan ya ku...