OTHER SERVICES

Connect with us

  • Hausa News
  • Updated: 2 Shekaru da suka shude

Babbar Jikar Sardauna, Hajiya Hadiza Ta Rasu Tana Da Shekara 61

Babbar Jikar Sardauna, Hajiya Hadiza Ta Rasu Tana Da Shekara

Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sakkwato| Hoto Daga: RFI

Hajiya Hadiza, babbar jikar tsohon firaministan arewacin Najeriya kuma Sardaunan Sakkwato, Sir Ahmadu Bello, ta rasu.

Hajiya Hadiza ta rasu bayan gajeriyar jinya a jihar Sakkwato.

Marigayiyar 'ya ce ga Wamban Kano, Abubakar Dan Maje.

Haka kuma marigayiyar tsohuwar matar Shehu Kangiwa ce, tsohon gwannan Sakkwato.

Marigayiyar wacce aka haifa a shekarar 1960 ta rasu ta bar 'ya'ya uku.

Tuni aka sallace ta a gidan marigayi Firimiya da ke kan titin Diori Hammani dake Sakkwato.

Batu

Join our Telegram platform to get news update Join Now

0 Tsokaci