Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabi'u Kwankwaso, ya bayyana cewa wasu kadarorinsa ya ke siyarwa domi...
1 Shekara da ya shudeMinistan Tsaro, Bashir Magashi, ya ce Najeriya na bukatar addu’o’i daga gwamnatin Amurka, ba wai gargadin ta’addanci da zai tashi ha...
Babban Sufeto Janar na ‘yan sanda, Usman Baba ya amince da nada Olukayode Egbetokun a matsayin sabon mataimakin sufeto Janar na shiyya 7, dake A...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta bayyana cewa tana neman wani dan jihar Legas mai suna Ademola Kazeem wanda aka fi san...
Kotun daukaka kara da ke Abuja, a hukuncin daya yanke ranar Litinin, 31 ga watan Oktoba, 2022, ta kori tare da wanke Manjo Akeem Aderogba Oseni daga t...
Za a iya tilasta wa kamfanonin jiragen sama soke ayyukan zirga-zirgar jirage biyo bayan matakin da Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Najeriya (A...
Tsagin Atiku Abubakar ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Bola Tinubu ba zai iya saye ko kuma murde yankin kudu maso yamm...
Kakakin ‘yan sandan jihar Legas, Benjamin Hundeyi, a safiyar yau Talata, ya tabbatar da cewa dan mawaki Davido, Ifeanyi ya rasu. La...
Babban taron jam’iyyar APC da ya gudana a Kano a ranar Litinin ya rikide zuwa rikici yayin da sa'insa ya kaure tsakanin shugaban masu rinjay...
Gwamnatin jihar Adamawa ta ce kawo yanzu ta kashe Naira biliyan 5 wajen biyan ma’aikatan gwamnati da suka yi ritaya da ga cikin bashin Naira bil...
Jam’iyyar ADC reshen jihar Kogi ta dakatar da shugaban jam’iyyar na jihar, Kingsley Temitope Oggah bisa zargin almubazzaranci da kudade da...
Aƙalla fasinjoji 13 ne suka ƙone ƙurmus a wani mummunan hatsarin da ya afku a kusa da unguwar Four Corners Enugu a daren Lahadi. Rahotanni sun b...
Yayin da ake ta cece-kuce kan matsayin ministar kudi, Zainab Ahmed, kan matakin da babban bankin Najeriya CBN ya dauka na sake fasalin kudin Naira, sh...
A yau Litinin ne shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gana da shugabannin tsaro a birnin tarayya Abuja, domin ci gaba da nazari da kuma karfafa harkar t...
Kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) reshen jihar Kano ta yi alkawarin samar da shirin bayar da tallafin karatu ga ‘yan asalin jihar da ba za...